Masu Bukatar Aikin Koyarwa Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY Zata dauki Sabin Malamai

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY dake kano Gyadi-Gyadi zata dauki sabbin malamai
Jerin subject din da zata dauki malaman
- ARABIC
- ISLAMIC STUDIES
- ENGLISH LANGUAGE
- MATHS
Matakin karatun da ake bukata:
- BA (ED)/
- BA,
- BSC(ED
- NCE
- HIGHER ISLAMIC STUDIES CERTICATE
Yadda zaka nemi aikin
Domin Neman Aikin Danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a