Masu Bukatar Tallafin Karatu: Ga Wata Sabuwar Scholarship A Jain University dake Banglore India

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ina matasa masu bukatar tallafin karatu wato scholarship Jain university dake banglore india zasu bada 80% scholarship ga duk wanda yakeson karatu acan
Sannan idan Allah yasa ka samu kuma kayi karatu ka gama lpy akwai damar samun aiki a makarantar
Ita de wannan jami’a ta jain tana daga cikin jami’oi masu kyau dake india
Tana da Dalibai international student sama da dubu shida 6000+ daga kasashe sama da hamsin 50+ dake fadin duniya.
Domin neman wannan scholarship saika danna Apply now dake kasa
Apply Now
Bayan ka danna ya bude zai nunoma start quize saika danna Anan zai nunoma jerin bangaren da zaka iya nema, saika zaba kaci gaba da cikawa.
Daga karshe bayan ka gama ana biyan 19k kudin Application form.
Allah ya bada sa’a