Hukumar NiTDA Zata Horar Da Matasan Nigeria 1million A Bangaren Artificial Intelligence and Robotics

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Hukumar bunkasa fasahar sadarwabta nigeria wato NiTDA zata dauki nawin horas da matasan nigeria guda million daya domin basu horo a bangaren Artificial Intelligence and Robotics.

Kamar yadda wannan hukumar ta saba gabatar da wannan shirin a yanzuma ta shirya tsab domin sake gabatar dashirin a karo na 11

Yanda tsarin yake,  daga dan shekara 15 zuwa sama sannan kuma dalibai dama masu NYSC zasu iya cikawa

Tsarin bangare biyu ne akwai Beginner’s level da kuma
Intermediary level

Dan haka duk wanda yake bukata saiya cika wanda yayi dede da ra,ayinsa,  misali idan baka da kwarewa a harkar da za a koyar saika zabi beginners idan kuma kana da sani a harkar saika cika intermediary

Domin cikawa ga jerin link dinnan guda biyu a kasa saika zabi naka ka cika:

Beginner’s level:

Intermediary level:

Allah ya bada sa’a

Lokacin rufewa: 1/9/2023

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button