Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Yin Register Takardar Haihuwa (Birth certificate) Karo Na Biyu

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koahin lafiya.
Idan baku mantaba a baya hukumar kidaya tare da hadin gwiwar unicef da kuma nysc sun dauki alhakin daukan ma’aikata wanda zasuyi aikin yiwa yara takardar haihuwa, wanda mutane dayawa sun cika kuma sun samu, nasan wasunku sun cika wasu kuma basu cikaba har aka rufe.
To a yanzu de da wanda basu bikaba da kuma wadanda suka fara amma basu karasaba yanzu an sake bude shafin domin sake daukan sabin ma’aikatan.
Abubuwan da ake bukata wajen cikawa:
- NIN Number
- Email Address
- Phone number
- Qualification
- Bank details
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Da farko ka danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Bayan ya bude saika shiga Start Application

Daga nan saika zabi Start at ADHOC

Daga nan zai nuna maka wajen sanya Nin number saika sanya daga nan zatayi verify

Daga nan zasu baka Application ID sai kayi copy dinsu ka adanasu.

Sai kayi Next daga nan zai kawoka wajen da zaka cika bayananka saika cika

Daga nan zai kawoka wajen cika jaharka garinka da sauransu

Daga nan sai wajen dora Qualification dinka

Daga nan sai wajen dora bayanan bank dinka

Daga nan zai kawo maka kayi Review na abubuwan daka shigar saika duba idan babu gyara sai kayi Submit

Shikkenan ka gama