Ma’aikatar Jirage Masu Zaman Kansu Ta United Nigeria Airlines Zata Dauki Sabin Ma’aikata

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ma’aikatar jirage masu zaman kansu ta United Nigeria Airlines zata dauki sabin ma’aikata a jahohi kamar haka:
- Lagos
- Abuja
- Ebonyi
- Edo
- Kano
- Plateau
- Sokoto
- Oyo
- Ondo
- Borno
Marakin karatun da ake bukata:
- SSCE, NCE, OND
Bangaren da zata dauki ayyukan:
- Station Manager
- Office Assistant
- Baggage Handler
- Security Operativ
- Driver
- Customer Service
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin neman aikin aika CV dinka zuwa wannan email din: careers@flyunitednigeria.com saika sanya sunan aikin da kakeso a wajen subject na sakon.
Lokacin rufewa: 5th of September, 2023.
Allah ya bada sa’a