Rundunan yan sanda najeriya zata dauki sababin ma’aikata
Assalamu alaikum Rundunan yan sanda najeriya zata dauki sababin ma’aikata za’a bude yanar gizon nema daukar ma’aikatan 15 ga watan October 2023 . Ku tabbatar kun cike dukkan ka’idojin da rundunan yan sanda ta gindaya domin samun nasarar cin gajiyar shiga aikin. Dalilai barkatai da suke hana mutanan mu samun duk wani abu da gwamnatin … Read more