Jerin Tallafi Guda 18 Daga Gwamnatin Tarayya – Shiga ka Cika Yanzu

Apply now NATIONAL YOUTH CONFERENCE 2025 DELIGATES https://nationalyouthconfab.gov.ng/register/delegate FME TVET APPLICATION (TRAINING WITH STIPEND) https://www.tvet.education.gov.ng/signup YEIDEP GRANT APPLICATION https://yeidep.org/registration.php SMEDAN AGRIBUSINESS EMPOWERMENT PROGRAM (ADEP) https://portal.smedan.gov.ng LABOUR EMPLOYMENT AND EMPOWERMENT PROGRAM (LEEP) FGN PETTY TRADERS LOAN FOR YOUTH LOAN & GRANTS https://youthcred.com NMFB SOFT AND SME LOANS https://obl.nmfb.com.ng GREEN MONEY PROJECT FOR NIGERIAN YOUTH IN AGRIBUSINESS … Read more

Muhimmiyar Sanarwa Game Da Daukan Ma’aikata A Hukumomin Tsaro Na Nigeria

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta amince da fara daukar sabbin ma’aikata a wasu daga cikin manyan hukumomin tsaro na ƙasa. Wannan daukar aiki zai shafi hukumomi guda huɗu da ke ƙarƙashin hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB). Hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da: Hukumar Gyaran Hali (Correctional Service), Hukumar Shige … Read more

An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a Najeriya

Shirin RAPID (Rural Area Programme on Investment for Development) wani shiri ne na musamman da Bankin Masana’antu na Najeriya (BoI) ya kaddamar, domin tallafa wa ci gaban yankunan karkara da kuma marasa karfi a fadin kasar. Manufar wannan shiri ita ce karfafa tattalin arzikin yankunan da ba su da cikakken damar samun jari ko damar … Read more

An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a New Incentives Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, Degree da Ph.D

Dama ta Musamman: New Incentives na Daukar Sabbin Ma’aikata! Shirin New Incentives wani shiri ne na jin ƙai da tallafi wanda ke da nufin kare lafiyar yara da rage talauci a cikin al’umma. Shirin na aiki ne a manyan jihohin arewacin Najeriya kamar su Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi, inda … Read more