An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a New Incentives Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, Degree da Ph.D

Dama ta Musamman: New Incentives na Daukar Sabbin Ma’aikata!
Shirin New Incentives wani shiri ne na jin ƙai da tallafi wanda ke da nufin kare lafiyar yara da rage talauci a cikin al’umma. Shirin na aiki ne a manyan jihohin arewacin Najeriya kamar su Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi, inda ake bai wa yara rigakafin cututtuka da tallafawa iyayensu wajen shawo kan kalubalen yau da kullum.
Kamar yadda aka sha alƙawarta, yanzu an buɗe sabon shafin daukar ma’aikata domin matasa da ke da kwarewa, kwazo, da kishin ci gaban al’umma. Wannan dama ce ga masu shaida irin su:
- Kwalin Sakandare (SSCE)
- Diploma
- NCE
- HND
- B.Sc / B.Ed / B.A
- M.Sc / Ph.D
Idan kana da burin yin aiki a wani shiri mai tasiri da alkhairi ga jama’a, to kar ka bari wannan dama ta wuce ka. Mun tanadi bayanai dalla-dalla kan matsayin da aka bude da yadda za ka nemi aiki cikin sauki.
Ka kasance cikin wadanda za su taka rawar gani wajen sauya rayuwar al’umma!
Sabbin Ayyuka a Shirin New Incentives: Ga Jerin da Hanyoyin Nema
An bude sabbin damar aiki a Gidauniyar New Incentives! Ga jerin ayyukan da ake bukata a halin yanzu. A karkashin kowane aiki, za ku ga maɓallin “Shafin Cikewa”.
Yadda Zaku Nema:
- Duba jerin ayyukan da aka lissafa.
- Zaɓi aikin da ya dace da ƙwarewarka.
- Danna “Shafin Cikewa” domin fara cikewa da tura bayananka.
Kar ka bari wannan dama ta wuce ka – fara neman aikin da zai ba ka damar tallafa wa al’umma!
Jerin Ayyukan da Aka Bude:
Field Officers (entry-level) Bauchi State (Bauchi, NG)
Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/dOd0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state
✅ Field Officers (entry-level) – Gombe State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state
✅ Field Officers (entry-level) – Kaduna State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state
✅ Field Officers – Kano State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/83533afe0983-field-officers-kano-state
✅ 2x Supply-Side Officer – Katsina & Kebbi States
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/19349457f976-2x-supply-side-officer
✅ Field Manager (Internal & External Vacancy) – Kebbi State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/7cdc5f19c60d-field-manager-internal-external-vacancy
✅ Field Officers (entry-level) – Kebbi State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state
✅ Assistant Field Managers – External Vacancy (Niger State)
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b8e6b722f7ed-assistant-field-managers-external-vacancy
✅ Field Officers (entry-level) – Niger State
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state
✅ Assistant Field Managers – Internal Vacancy (Northeast & Northwest)
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6dead18c734d-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple
✅ Auditors (External) – Northeast & Northwest
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/2577f1872855-auditors-external
✅ Auditors (Internal) – Northeast & Northwest
🔗Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors-internal
▪ Human Resources Officer (Northeast & Northwest, NG – Hybrid)
▪ Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/3114e63d9fda-human-resources-officer
▪ National Partnership Officer (Northeast & Northwest, NG)
▪ Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/184ed97a48a5-national-partnership-officer
▪ Senior Auditor (Internal & External) (Northeast & Northwest, NG – Remote (any location))
▪ Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-senior-auditor-internal-external
▪ Field Officers (entry-level) – Sokoto State (Sokoto, NG)
▪ Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state
▪ Field Officers (entry-level) – Yobe State (Yobe, NG)
▪ Shafin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state
Ku tabbar kun nemi inda akarubuta