Apply for Information and Communication Technology Training 2025

The Industrial Training Fund (ITF) and Nigeria Employers’ Consultative Association (NECA), in collaboration with Sani Mikaila Comprehensive (Vocational) College ICT Centre, #Jos, invites applications from qualified young Nigerians of sound character and learning potentials for: Information and Communication Technology Training Programme -This programme is non-residential and Candidates will be responsible for their accommodation throughout the … Read more

Download CapCut Mod

A yau, samar da bidiyon da ya dace da dandamali kamar TikTok, Instagram, da YouTube ya zama wajibi ga masu ƙirƙira abubuwa. A cikin wannan zamani na zamani, CapCut Application ta zama ɗaya daga cikin mafi kyawun kayan aikin gyaran bidiyo ga masu amfani da wayar hannu. Wannan rubutun zai bayyana abin da CapCut yake, … Read more

Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTN

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kuna cikin koshin lafiya. Shin kana da cikin wanda mtn suna rufe masa layi? Kamar yadda kuka sani kamfanin mtn suna toshe layikan mutane musamman wadanda basu hada layin su da nin number tasu ta ainihiba,  mafi akasarin sim din da suke rufewa shine wanda nin ya sauka … Read more

Kamfanin Schneider Electric Nigeria Zata Horarda Matasa Karatun Fasaha 2024

Assalamu alaikum warahmatullah barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na Arewamusix.com Schneider Electric yana haɓaka fasahohi da mafita don samar da makamashi mai aminci, abin dogaro, inganci, inganci da kore. Ƙungiya tana saka hannun jari a R&D don dorewar … Read more

Hukumar NiTDA Zasu Bawa Matasa Horo A Bangaren NITDA-Cisco Cybersecurity

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lafiya. Hukumar bunkasa fasahar sadarwavta kasa wato NiTDA Zasu bawa matasan nigeria maza da mata horo a bangaren Cybersecurity Shide wannan shirine domin Horon wayar da kan jama’a akan Hacker na ɗa’a, Tsaro na Ƙarshe, Tsaron Sadarwar Sadarwa, da Gudanar da Barazana na Cyber. Yadda Zakuyi Apply … Read more

Yadda Zaka Gane Boyayyan Lamba Wato (Private Number) Idan An Kiraka Ba Tare Da Wani Application Ba:

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da warhaka, ayau zamuyi muku bayanine dangane da hanya mafi sauki da zaka gano private number shine ta hanyar dabarar “Call Recording” Toh dafarko dai idan kanason fitar da numbern da aka kiraka dashi ko da yana private ne toh zakayi recording din call din ko da na secon 1 ne. … Read more