Hukumar NiTDA Zasu Bawa Matasa Horo A Bangaren NITDA-Cisco Cybersecurity
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lafiya.
Hukumar bunkasa fasahar sadarwavta kasa wato NiTDA Zasu bawa matasan nigeria maza da mata horo a bangaren Cybersecurity
Shide wannan shirine domin Horon wayar da kan jama’a akan Hacker na É—a’a, Tsaro na Ƙarshe, Tsaron Sadarwar Sadarwa, da Gudanar da Barazana na Cyber.
Yadda Zakuyi Apply
Danna Apply Now dake kasa domin Shiga Cikin shirin
Apply Now
Lokacin Rufewa:15th Oct, 2023
Lokacin fara Training: 18th Oct 2023
Allah ya bada sa’a