Hukumar PTDF Zata Bayar Da Tallafin karatu zuwa Kasashen Waje

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Hukumar PTDF Zata Bayar Da Tallafin karatu zuwa Kasashen Waje ga masu digiri na biyu(Masters) da na uku(PhD) Asusun Haɓaka Fasahar Man Fetur (PTDF) yana farin cikin sanar da jama’a cewa aikace-aikacen 2024/2025 Tsarin Karatun Sakandare na Ƙasashen waje, ya fara. … Read more

Dama Ta Samu Yadda Zakuyi Professional Diploma A Bangaren Tech da Blockchain Kyauta

FREE PROFESIONAL DIPLOMA A BANGAREN TECH DA BLOCKCHAIN Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Ina matasa ga wata sabuwar dama ta samu ga masu bukatar Koyon ilimin Tech da Blockchain a kyauta. Baze University dake Abuja karkashin daukar nauyi na world bank, zasu gabatar da free Professional Diploma … Read more

Masu Bukatar Tallafin Karatu: Ga Wata Sabuwar Scholarship A Jain University dake Banglore India

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Ina matasa masu bukatar tallafin karatu wato scholarship Jain university dake banglore india zasu bada 80% scholarship ga duk wanda yakeson karatu acan Sannan idan Allah yasa ka samu kuma kayi karatu ka gama … Read more

Hukumar NiTDA Zata Horar Da Matasan Nigeria 1million A Bangaren Artificial Intelligence and Robotics

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Hukumar bunkasa fasahar sadarwabta nigeria wato NiTDA zata dauki nawin horas da matasan nigeria guda million daya domin basu horo a bangaren Artificial Intelligence and Robotics. Kamar yadda wannan hukumar ta saba gabatar da wannan shirin a yanzuma ta shirya tsab … Read more

Makarantar Noble Guide Academy Tana Neman Sabin Ma’aikata Wanda Zasuyi Aikin Storekeeper / Bookkeeper

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Noble Guide Academy zata dauki ma’aikata wanda zasuyi aikin Storekeeper / Bookkeeper Noble Guide Academy wata cibiya ce ta hadin gwiwa ta addini tare da gogewar sama da shekaru 15 wajen isar da ingantaccen ilimi ga yaran musulmi a Abuja. Muna ba … Read more

Masu Bukatar Aikin Koyarwa Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY Zata dauki Sabin Malamai

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY dake kano Gyadi-Gyadi  zata dauki sabbin malamai Jerin subject din da zata dauki malaman Matakin karatun da ake bukata: Yadda zaka nemi aikin Domin Neman Aikin Danna Apply Now dake kasa Apply Now Allah ya bada sa’a