Dama Ta Samu Yadda Zakuyi Professional Diploma A Bangaren Tech da Blockchain Kyauta

FREE PROFESIONAL DIPLOMA A BANGAREN TECH DA BLOCKCHAIN
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Ina matasa ga wata sabuwar dama ta samu ga masu bukatar Koyon ilimin Tech da Blockchain a kyauta.
Baze University dake Abuja karkashin daukar nauyi na world bank, zasu gabatar da free Professional Diploma a bangarori 7 na Tech da Blockchain Kyauta.
Courses din da za’a gabatar sun hada da:
- Professional Diploma in Applied Artificial Intelligence (Hybrid)
- Professional Diploma in Blockchain Technology
- Professional Diploma in Business Intelligence and Dashboard Creation & Development (Hybrid)
- Professional Diploma in Cybersecurity
- Professional Diploma in Data Analytics (Hybrid)
- Professional Diploma in Digital Literacy
- Professional Diploma in Software Engineering
Yadda zakuyi Register ku danna Apply now dinnan dake kasa 👇
Apply Now
Bayan ka danna Apply idan ya bude zakaga jerin course din da za a gabatar guda bakwai, saika zabi wanda kakeso saika cika.
Allah ya bada sa a