Sabbin Bayanai Kan Shirin Tallafin Manoma Na NIYEEDEEP/YEIDEEP Wanda Ya Kamata Kusani
Game da NIYEEDEEP ko YEIDEEP, da fatan za a cike a karkashin daya daga cikin sunayen. Bayani akan shirin NIYEEDEEP / YEIDEEP NIYEEDEEP da YEIDEEP abu daya ne. Sai dai sunan NIYEEDEEP ne aka fara amfani da shi, kafin daga baya a maida shi zuwa YEIDEEP. Tun da farko, wadanda suka cike a karkashin sunan … Read more