An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth Africa

Gidauniyar eHealth Africa (eHA) tana daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafıyar al’ummomi a yankin Afırka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato “decision-making,” a cikin al’umma. A yanzu haka zaku dauki ma’aikata a bangarori kamar haka: 1. Associate, Operations Engineering – … Read more

Ga Wasu Aiyukan NGO Guda 43 Ga Masu Bukatar Aikin NGO

1. International Committee of the Red Cross – ICRChttps://careers.icrc.org/?locale=en_GB 2. International Federation of Red Cross and Red Crescent Societies – IFRChttps://www.ifrc.org/jobs/ 3. IRChttps://rescue.csod.com/ux/ats/careersite/4/home?c=rescue 4. Oxfamhttps://jobs.oxfam.org.uk/ 5. Save the Children Internationalhttps://www.savethechildren.org/us/about-us/careers 6. CAREhttps://www.care-international.org/careers 7. Mercy Corpshttps://www.mercycorps.org/careers 8. Plan Internationalhttps://jobs.plan-international.org/ 9. BRAChttps://careers.brac.net/ 10. Islamic Relief Worldwidehttps://islamic-relief.org/current-opportunities/ 11. Helen Keller Intlhttps://helenkellerintl.org/careers/?_gl=1*1kjzndw*_gcl_au*NjExNTcwMzg3LjE2OTM2NzY4OTg.&_ga=2.29326648.585002704.1695375865–1420662109.1693676898 12. Action Against Hungerhttps://www.actionagainsthunger.org/careers/ 13. Actedhttps://www.acted.org/en/get-involved/join-us/vacancies/ 14. … Read more

Yadda Zaku Nemi Aikin Likita A TeamAce Limited Albashi ₦ 160,000 – ₦ 200,000/wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com A TeamAce, muna taimaka wa kasuwanci a cikin masana’antu daban-daban su bunƙasa. Muna aiki tare da ‘yan kasuwa don ƙirƙirar canjin da ake so ta hanyar … Read more

Ga Wasu Tallafi Guda (6) Da Ake Cikewa Daga Gomnatin Tarayya

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkashin ajandar sabunta fata (Renewed Hope) don saukakawa ‘yan Najeriya a bangarori daban-daban. Kada mu shagala ba tare da mun amfana ba domin gwamnati ta samar … Read more

Nigerian Police Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasara

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Rundunar yan sandan nigeria wato Nigerian police sun fitar da jerin sunayen wadanda Sukeyi nasarar samu,  wadanda zasuyi training na aikin yan sanda. Rundunar ta ayyana ranar 10/08/2024 a ranar da za a fara gabatar da training din dan haka idan kasan … Read more

Download Bitget Exchanger

Bitget exchanger dayace daga cikin exchangers wanda ake amfani da ita, kamar yadda kuka sani akwai bitget wallet sannan akwai bitget exchanger dan haka su avacoin zasuyi listining na coin dinsua bitget exchanger. Sabo da haka ku danna Download dake kasa domin saukewa bitget exchanger akan wayoyinku.👇