YADDA ZA,A KARE KAI DAGA CIWON SANYI
- TSAFTA TSAFTA TSAFTA
- itace aba ta farko dazan fara fada kula da jiki yanda ya kamata
- Aske gashin gaba
- Tsaftace gaba sosai sbd shi wajen nan baya bukatar bakin abubuwa akula sosai idan za,a kama ruwa a wanke hannu sosai kafin asa a wajen
A KIYAYE TSARKI DA RUWAN SANYI
AKIYAYE CUSA HANNU A GABA ma,ana Dan
TSAFTACE PANTS
KULA DA JIKI SANDA AKE period da bayan angama
yin tsarki bayan gama sex da maigida