An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth Africa

Gidauniyar eHealth Africa (eHA) tana daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafıyar al’ummomi a yankin Afırka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato “decision-making,” a cikin al’umma.
A yanzu haka zaku dauki ma’aikata a bangarori kamar haka:
- Associate, Operations Engineering
- Associate, Technician Operations Engineering
- Coordinator, Facility
1. Associate, Operations Engineering
– Location: Abuja/Kano
– Shafin cikewa:
https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/480
2. Associate, Technician Operations Engineering
– Location: Kano
– Shafin cikewa:
https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/482
3. Coordinator, Facility
– Location: Kano