Yadda Zaka Karar Da Duk Game Dinka Na Blum Cikin Sauki

Kamar yadda kuka sani yin game na blum yana daga cikin abun da yake batawa mutane lokaci kasancewar wani ya tara games din amma babu lokacin yi,
A wannan bayanin zan kawo muku yadda zakuyi cikin sauki.
Da farko zaku fara danna Download dake kasa domin sauke Application na Mises Browser
DOWNLOAD MISES BROWSER
Bayan kayi Download yanzu saika budeta kayi copy na link ma farko kasa a cikinta nan take zai baka damar download na wani File sai kayi.
1️⃣
https://arewamusix.com/wp-content/uploads/2024/09/Blum-Auto-Clicker-Updated-Script-1.zip
2️⃣
https://chromewebstore.google.com/detail/violentmonkey/jinjaccalgkegednnccohejagnlnfdag?hl=be
3️⃣
https://chromewebstore.google.com/detail/ignore-x-frame-headers/gleekbfjekiniecknbkamfmkohkpodhe
4️⃣
https://web.telegram.org/k/#@BlumCryptoBot
Ga Cikakken bidiyon yadda zaka seta wannan bot na auto clicker na Blum 👇