Ga Wasu Tallafi Guda (6) Da Ake Cikewa Daga Gomnatin Tarayya

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkashin ajandar sabunta fata (Renewed Hope) don saukakawa ‘yan Najeriya a bangarori daban-daban. Kada mu shagala ba tare da mun amfana ba domin gwamnati ta samar … Read more

NNPC Ta Bude Shafin Ta Domin Daukan Sabin Ma’aikata Na 2024

Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Hukumar ma’aikatar matatan man fetur ta Nijeriya NNPC ta tabbatar da bude manhajar neman daukar aiki a hukumar ta hanyar cikewa a intanet Kamar yadda aka saba hukumar NNPC na bude shafi a kowane lokaci idan suna neman ma’aikata,  a yanzu haka … Read more

Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTN

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kuna cikin koshin lafiya. Shin kana da cikin wanda mtn suna rufe masa layi? Kamar yadda kuka sani kamfanin mtn suna toshe layikan mutane musamman wadanda basu hada layin su da nin number tasu ta ainihiba,  mafi akasarin sim din da suke rufewa shine wanda nin ya sauka … Read more

Top 20 Most Popular Tribes in Africa

Africa is a diverse continent with a rich cultural heritage and a wide array of tribes. These tribes have unique traditions, languages, and customs that contribute to the vibrant tapestry of African society. In this article, we will explore the top 20 popular tribes in Africa, showcasing their distinct characteristics and cultural significance. Africa is … Read more