Sabon Tallafin ₦50,000 Daga Gwamnatin Tarayya


Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

NDDC tana daukar nauyin shirin horar da matasa na 1yrs ga matasa masu barin sch tsakanin shekaru 25 – 40 da mutanen da ba su da abinci. Wadanda suka yi nasara sun tsaya suna karbar N50,000.00 duk wata.

Wannan shirin de ana bada tallafin Naira 50,000 ga wadanda suke yankin naija delta, wato kungiyar Naija Delta Developement Commissio itace ta dauki nawin raba wannan tallafin 50k din, dan haka idan kana yankin naija delta zaka iya cikawa domin ka samu. Ko dama baka yankin kayi kokari ka cika domin ba asan inda rabo yakeba.

Domin cikawa ka danna Apply dake kasa

APPLY NOW

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button