Sabon Shirin Bada Tallafin ₦50,000 Daga Federal Government
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.
Gwamnatin taraiyya ta kaddamar da sabon shirin bada tallafin N50,000 ga kananun yan kasuwa domin bunkasa kasuwancinsu.
Shirin Conditional Grant Scheme wato CGS An ƙirƙiri wannan tsarin ne da nufin ba da tallafi ga ‘yan kasuwa na Nano don tallafin ƙarfin aiki da kuma tabbatar da cewa za su iya siyan kayan aiki.
Wannan wani shiri ne na gwamnati da aka tsara don ƙananan masana’antu, yana ba da taimakon kuɗi a ƙarƙashin takamaiman yanayi don tallafawa ci gaban su.
Wannan shirin zai bada tallafi ga kananun yan kasuwa wato Wadannan sana’o’in nano suna samun tallafin kudi ₦50,000 bisa sharadin daukar mutum daya aiki domin karfafa samar da ayyukan yi.
Yadda zaka nemi wannan tallafin
Domin neman tallafin danna Apply Now dake kasa
APPLY NOW
Note: Dole sai wanda suke da CAC dan haka sai ka gwada koda baka domin ganin yadda zata kaya