Kungiyar NTEEP Zata Horar Da Matasa Yan Kasuwa Tare Da Basu Talafin Kayan Aiki Na Zamani
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Wannan kungiya mai suna a sama NTEEP wato: (Nomfro Technologies’ Entrepreneurship Empowerment Project) sun shirya bayar da horo wa yan kasuwa wanda suke fadin africa, domin basu horo na zamani akan kasuwancinsu tare da samun wakilai wanda suka kware a bangaren ayyukanku su zama mentors naku, sanna kuma da baku tallafin kasayan aiki na zamani.
Ita de wannan kungiya ta NTEEP, an Æ™addamar da ita a shekarar 2020, sannan kungiyar ta tsaya a matsayin ginshiÆ™i na Æ™arfafawa ga matasa masu kasuwanci na fadin Afirka. acikin wannan shirin nata ta samu nasarar horarwa da kuma ba da tallafi ga mutane sama da 600 a fadin nahiyar. Shirin yana mai da hankali kan samar wa ‘yan kasuwa mahimman kayan aiki, Æ™warewa, da kuma al’umma masu tallafi don haÉ“aka kasuwancin su a cikin yanayi na zamani wanda zai iya amfani koda yaushe.
Yadda Zakayi Apply
Danna Apply Now dake kasa domin cikawa