Jerin Tallafin Gwamnati Guda 9 Da Har Yanzu Ana Cikawa

1) Household uplifting program (50,000 for 3 months program) Apply nowhttps://nassp.gov.ng/national-cash-transfer-programme/ 2) SMEDAN Pitch competition (Up to 10 million Naira in Grants) Apply nowhttps://smedan.gov.ng/msmeconference/ 3)Conditional Grant Scheme For Micro Enterprises Apply nowhttps://smedan.gov.ng/our-programs/cgs/ 4) AI Fund in Collaboration with Google( 100 million) Apply nowhttps://ncair.nitda.gov.ng/aifund/ 5) NITDA 11 MILLION DIGITAL INNOVATION Apply nowhttps://digitalnigeria.gov.ng/challenge/ 6) CONSUMER CREDIT SCHEME … Read more

Kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd Zasu Dauki Masu Secondary School Aiki Albashi 50,000

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Masu secondary school ga dama ta samu kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd zasu dauki ma’aikata tare da basu albashin Naira 50,000 a duk wata. Eden Solutions & Resources Ltd kamfani ne mai sarrafa albarkatun ɗan adam wanda ke samarwa abokin cinikinsa mafi kyawun … Read more

Matasa Ga Dama Ta Samu: Jerin Aiyukan NGO Guda (7) Daga Kungiyar Save The Children

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Ina matasa masu bukatar aikin ngo wato Non governmental organization ga dama ta samu, kungiyar save the children,  wannan kungiya ta save the children tana daya daga cikin manyan kungiyoyi dake taimakon Al’umma abangarogi daban daban. A yanzu haka ta shirya daukan sabin ma’aikata … Read more

YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE

YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE Ingredients Zaki wanke kaxarki sosae kisata tukunya kidake kayan qamshin dukkansu sannan kixubasu akan kaxar tare da seasoning dinnan da duk abinda kikeso domin dandanoSannan kidorata akan wuta kidafa sosae ki dauki kantunki kidakashi sosae saeta dahu sannan kixuba akaiInkinada man tafarnuwa da da hulba da habbatussauda da kanunfari … Read more

Kamfanin Samar Da Kayan Masarufi Na Herbal Goodness Yana Neman Ma’aikata

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kowa yana lafiya. Kamfanin samar da kayan masarufi na Herbal Goodness yana neman sabin ma’aikata wanda zasuyi aiki a karkashinsa tare da basu albashin N250,000 zuwa N300,000 a duk wata Wannan kungiya ta Herbal Goodness suna neman ma’aikata a bangaren Account & Financial Analyst tare da asusun ajiyar … Read more