Masu Kwalin Secondary/NCE/DIPLOMA Ga Yadda Zaku Nemi Aikin NGO Cikin Sauki
Aikin NGO shine aikin wani kamfani ko wata kungiya wacce bata karkashin kulawar gomnati, wato (Non governmental organization)
Kamar yadda kuka sani irin wannan aikin aiki ne mai kyau mai kuma dadi, sannan kuma aiki ne da ake samun kudade sosai acikinsa.
Dan haka idan kana da qualification na SSCE/NCE/OND to wannan daman takace.
Dan haka ga link nan na kowane bangare, saika shiga ka duba domin ka nemi aikin.
1. SSCE
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/ssce
2. Diploma
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/nce
3. NCE
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/nce
Saika shiga bangaren da kake da qualification din domin duba aikin da kakeso ka cika.
Allah ya bada sa’a