An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth4everyonee

Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamfanin eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniyar kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafıya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya.

eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba.

Sabo da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata a bangarori daban daban a ma’aikatar.

Masu bukata su zasu iya cike gurbin da yayi masu kamar yadda zamu kawo maku a kasa

Ga jerin bangaren da zasu dauki aikin:

1. Dashboard Developer
2. Software Project Management Assistant
3. Public Health Engagement & Advocacy Officers
4. Software Quality Assurance & Testing Intern / Assistant
5. Data Entry Clerks
6. Data Analysts
7. Mobile Application Developers
8. Unity Developer
9. Outsourcing Assistant
10. Engagement Assistant
11. Database Management Intern / Assistant
12. Office Assistant
13. Finance Assistant
14. IT Support Intern
15. AI-UX Designers
16. Python Data Scientist
17. Public Health Analyst and Engagement Intern
18. DevOps Engineer
19. General Manager
20. Digital Marketer

Yadda Zaku Nemi Aikin

Domin neman aikin danna Apply now dake kasa

Apply Now

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button