Gidan Cin Binci Dake Borough Lagos Zasu Dauki Masu Kwalin Sakandare Aiki

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannummu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Takaitaccen Bayanin Aikin: Ayyukan Da Zakayi: Idan kuna sha’awar wannan aikin sai kuje Gundumar Legas a theboroughlagos.applytojob.com don nema. Allah yabada sa’a.

Polaris Bank Zata Gabatar Da Shirinta Na Horar Da Matasa Aiki Sannan Bayan Sun Gama Ta Daukesu Aiki 2024

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da take zuwar muku a sannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Polaris Bank Limited yana daya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kudi a Najeriya. Babban Banki Mai Muhimmanci (SIB) ya himmatu wajen inganta jin daɗin abokin ciniki … Read more

Kamfanin JV Management Consulting Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 50,000 Zuwa 100,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannummu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ JV Management Consulting babban kamfani ne mai ba da shawara na Gudanar da Albarkatun Dan Adam tare da ƙwarewa a cikin ƙirƙira Manufofin, Ma’aikata, Horarwa, Tallafin … Read more

Masu Secondary, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D An Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata A Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafı domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafı ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

Hukumar Kiwon Lafiya Zata Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 200,000 Zuwa 300,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Nauyin Aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Idan kana sha’awar isar da kulawa ta musamman kuma kana shirye don ba da gudummawa ga nasarar sabon asibitin mu, saika aiko da wasikar ka zuwa candicenmah@oneandonly.com.ng Allah yabada … Read more