Apply For Field Credit Officer at Moniepoint Inc

Moniepoint Inc. is a leading financial technology company that provides a seamless platform for businesses, their employees and customers, to accept payments digitally, receive credit and access business management tools that enable them to grow with ease. Locations: Katsina, Abia, Bayelsa, Delta, Edo, Enugu, Niger, Ogun, Oyo How to Apply Click Apply Now Below to … Read more

Ga Wata Sabuwar Dama Ta Aikin NGO A Garin Gusau Albashi N50,000 Monthly

Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya Kamfanin Amtec Global Consulting Nigeria Limited yana neman ma’aikata a bangaren Information Technology/Administrative Assistant wato mataimakin mai gudanarwa a bangaren information technology. Amtec Global Consulting Nigeria Limited, rundunar majagaba a fagen ci gaban fasaha da canjin dijital.  Tare da tsayawa tsayin daka don ƙware da ƙirƙira, mun … Read more

Chef a Ivee Consulting Limited Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi ₦ 200,000 – ₦ 300,000/wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com. Ivee consulting yana ba da mafita na ƙwararru a cikin ikon ɗan adam, gudanar da taron da dukiya, wanda ke jagorantar sabis na musamman da haɗin gwiwa … Read more

Matasa Ga Dama Ta Samu: Jerin Aiyukan NGO Guda (7) Daga Kungiyar Save The Children

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Ina matasa masu bukatar aikin ngo wato Non governmental organization ga dama ta samu, kungiyar save the children,  wannan kungiya ta save the children tana daya daga cikin manyan kungiyoyi dake taimakon Al’umma abangarogi daban daban. A yanzu haka ta shirya daukan sabin ma’aikata … Read more

Kamfanin Samar Da Kayan Masarufi Na Herbal Goodness Yana Neman Ma’aikata

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kowa yana lafiya. Kamfanin samar da kayan masarufi na Herbal Goodness yana neman sabin ma’aikata wanda zasuyi aiki a karkashinsa tare da basu albashin N250,000 zuwa N300,000 a duk wata Wannan kungiya ta Herbal Goodness suna neman ma’aikata a bangaren Account & Financial Analyst tare da asusun ajiyar … Read more

An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth Africa

Gidauniyar eHealth Africa (eHA) tana daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafıyar al’ummomi a yankin Afırka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato “decision-making,” a cikin al’umma. A yanzu haka zaku dauki ma’aikata a bangarori kamar haka: 1. Associate, Operations Engineering – … Read more

Ga Wasu Aiyukan NGO Guda 43 Ga Masu Bukatar Aikin NGO

1. International Committee of the Red Cross – ICRChttps://careers.icrc.org/?locale=en_GB 2. International Federation of Red Cross and Red Crescent Societies – IFRChttps://www.ifrc.org/jobs/ 3. IRChttps://rescue.csod.com/ux/ats/careersite/4/home?c=rescue 4. Oxfamhttps://jobs.oxfam.org.uk/ 5. Save the Children Internationalhttps://www.savethechildren.org/us/about-us/careers 6. CAREhttps://www.care-international.org/careers 7. Mercy Corpshttps://www.mercycorps.org/careers 8. Plan Internationalhttps://jobs.plan-international.org/ 9. BRAChttps://careers.brac.net/ 10. Islamic Relief Worldwidehttps://islamic-relief.org/current-opportunities/ 11. Helen Keller Intlhttps://helenkellerintl.org/careers/?_gl=1*1kjzndw*_gcl_au*NjExNTcwMzg3LjE2OTM2NzY4OTg.&_ga=2.29326648.585002704.1695375865–1420662109.1693676898 12. Action Against Hungerhttps://www.actionagainsthunger.org/careers/ 13. Actedhttps://www.acted.org/en/get-involved/join-us/vacancies/ 14. … Read more

Yadda Zaku Nemi Aikin Likita A TeamAce Limited Albashi ₦ 160,000 – ₦ 200,000/wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com A TeamAce, muna taimaka wa kasuwanci a cikin masana’antu daban-daban su bunƙasa. Muna aiki tare da ‘yan kasuwa don ƙirƙirar canjin da ake so ta hanyar … Read more