Ma’aikatar Jirage Masu Zaman Kansu Ta United Nigeria Airlines Zata Dauki Sabin Ma’aikata
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Ma’aikatar jirage masu zaman kansu ta United Nigeria Airlines zata dauki sabin ma’aikata a jahohi kamar haka: Marakin karatun da ake bukata: Bangaren da zata dauki ayyukan: Yadda Zaka Nemi Aikin: Domin neman aikin aika CV dinka zuwa wannan email din: careers@flyunitednigeria.com … Read more