Download Bitget Exchanger

Bitget exchanger dayace daga cikin exchangers wanda ake amfani da ita, kamar yadda kuka sani akwai bitget wallet sannan akwai bitget exchanger dan haka su avacoin zasuyi listining na coin dinsua bitget exchanger. Sabo da haka ku danna Download dake kasa domin saukewa bitget exchanger akan wayoyinku.👇

Kamfanin Dangote Zai Dauki Matasa Maau Secondary School Aikin Senior Guard

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Kamfanin shahararren dan kasuwarnan na africa wato Aliko dan gote zai dauki matasa masu secondary school aiki. Kamar yadda aka sani Dangote na daya daga cikin manyan hada-hadar kasuwanci a Afirka tare da yin kaurin suna wajen kyawawan ayyukan kasuwanci da … Read more

Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTN

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kuna cikin koshin lafiya. Shin kana da cikin wanda mtn suna rufe masa layi? Kamar yadda kuka sani kamfanin mtn suna toshe layikan mutane musamman wadanda basu hada layin su da nin number tasu ta ainihiba,  mafi akasarin sim din da suke rufewa shine wanda nin ya sauka … Read more

Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cika Shirin Horar Da Matasa Na (SUPA)

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Nasan da yawanku Kuncike Wannan program din, Kuma koda Kun Manta ganin daya daga cikin hoton da yake kasa zaisa kutina. Da Yawan Mutane Wadanda suka cike a baya an tura musu sako domin zuwa screening Kowacce Jiha an kasata uku zuwa sama ya … Read more

Yadda Zaka Nemi Aiki Ofishin Dispatch Assistant a LEAM Consulting Limited

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com A matsayin babban kamfanin tuntuÉ“ar wanda ya yi fice a fagen Æ™warewa. Muna da ingantaccen rikodin waÆ™a wanda ke ba da ingantattun ayyuka ga daidaikun mutane … Read more

Kamfanin Sadarwa Ta Telco Zasu Dauki Aiki A Bangaren Ajiyan Kudi

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Tsarin Aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Ƙwarewa: Nauyin Aikin: Ga masu sha’awar wannan aikin sai su tura CV É—in su zuwa: recruitment.lekki1@gmail.com sai suyi amfani da sunan aikin … Read more

Gidan Hotel Na Waitress At The Native Spoon Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata

Assalamu alaikum warahmatullah jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Tsarin Aikin: Bayanin aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Ga masu sha’awar wannan aikin sai su tura da CV É—in su zuwa: hannaheli2016@yahoo.com sai suyi amfani da sunan aikin … Read more

Kamfanin Nocturnus Security Limited Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata A Bangaren Tsaro

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Muna ba da duk hanyoyin da kuke buÆ™ata don kiyaye kasuwancin ku da wuraren zama lafiya da tsaro. Ayyukanmu da kayan aikinmu suna ba ku kwarin … Read more