An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Na Kungiyar Kula da Taimako Na Musamman

Kungiyar Unique Care and Support Foundation (CASFOD) wata kungiya ce mai zaman kanta da ke kare hakkin mata da yara, tana goyon bayan hadin kai tsakanin agaji, ci gaba, da zaman lafiya (HDP). CASFOD na da burin ganin kowa, har ma da mazauna yankunan nesa, suna da damar kirkirar hanyoyin inganta rayuwarsu.
Domin cikawa ga jerin aiyukannan a kasa
Education Officer
Danna nan don cikaqa https://www.myjobmag.com/apply-now/8576122
Protection Officer
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/8576133
Coordinator
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857614
Finance and Compliance Coordinator –
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857615
Supply Chain Team Lead
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857616
Education Assistant
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/8576188
Livelihood Assistant
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/8576199
Gender and Disability Inclusion Officer
Danna nan domin cikewa: https:/www.myjobmag.com/apply-now/857620
MHPSS Officer
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857621
WASH Assistant
Danna nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857622