Yanda Zaki Gyara Nononki Su Tsaya Su Ciko Kuma Koda Ana Tabasu Bazasu Zubeba

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com

  1. Dafarko zaki samu ‘ya’yan hulba ki dakasu su zama gari, saiki tafasa garin hulban ki rinka gasa nonuwanki dashi, idan kin gama saiki shafesu da man hulba sannan kisa braziya mai kama jiki wanda ya matseki sosai.
  2. Sannan zaki zuba garin ‘ya’zan hulba akofi ki zuba tafashashshen ruwan zafi Dan kadan ki kwaba yayi kauri idan kin kwaba saiki barshi yayi kamar awa 1 sai idan zaki kwanta bacci ki rinka shafawa nonuwanki kisa leda ki nade su, sai kisa braziya wanda ya matseki da safe ki wanke da ruwan dumi, kishafa man hulba a nonon.
  3. Zaki samu kaninfari ki daka kumfan maliya ki kwaba da ruwan vinegar saiki rinka shafawa no nuwan ki nade da leda kisa braziya wanda ya matseki.
  4. Ki tafasa garin hulba da garin alkama kiyi kunu kisa madara ki rinka sha.

Hadin Da Zakiyi Nononki Su Dawo Tamkar Na Budurwa:

Zanyi bayani dalla-dalla kan yadda mace za ta gyara nononta, yadawo tamkar na budurwa, wannan ba wani abu bane mai wahala da zarar kinyi amfani da wanna hadin, toh nononki zai koma ya tsaya cak tamkar na budurwa kigansu a tsattsaye kamar nonon maza.

Bari nayi bayani Kai tsaye ba tare da bata lokaci ba, za kawo muku yanda zakuyi wadannan hade-hade cikin sauki, kudai kawai ku Gyara zama domin shan karatu, sannan idan kun gama kuyi sharing wa ‘yan uwa da abokan arziki.

  1. Hadi nafarko: Shi wannan wani hadi ne da masana ilimin kiwon lafiya suka samar bayan gudanar da zuzzurfan bincike, kuma babban abin farin ciki game da wanan hadin bayan saukin hadawar da yike dashi, an jaraba anga fa’idarsa, sannan bashi da wata illa ga lafiyarmu, saboda dukkan kayan hadin dangogin abincin da mukecinshi a yau da kullum ne.

Abubuwan Da Ake Bukata:

  • Hulba.
  • Gyada.
  • Alkama
  • Ridi.
  • Shinkafa.
  • Karas.

Wa innan kayan abincin su ake bukatar mace ta tanada, abinda zatayi shine, ta samu garinsu,

Ta samu shinkafa ta gyara ta sosai ta daka ko takai a nika mata yanda zata samu garinta, haka zata yiwa gyada shima, ridi da alkama duka haka zatayi musu, ita kuma hulba sai ta siyo garinta, shi kuma karas ta shanya shi ya bushe sannan ta daka ta samu garinshi.

Bayan ta samu garin wadannan abubuwan dana ambato a sama, sai ta hadesu waje daya ta gauraye, daga nan ta adana su a mazubi mai tsafta, kuma mai murfi yanda zatayi amfani da wannan hadin gyaran nono shine, zata samu madara ‘Peak’ idan son samu ne, ta rinka zubawa tana sha kullum toh wlh idan kikayi wannan hadin lallai zaki sha mamaki Indai har matukar kin juri amfani da wannan hadin gyaran nono, domin kuwa nononki zai dawo tamkar na budurwa da yardar Allah.

Idan kun gama kuyi sharing wa ‘yan uwa da abokan arziki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button