Yadda Zaka Bude Bitmart Exchanger Domin sayar Da AvaCoin Dinka
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Kamar yadda kuka sani a yau 30/7/2024 za ayi listing na avacoin a wasu daga cikin exchanger da muke dasu za ayi listining dinne a Bitget exchanger da kuma Bitmart exchanger za ayi listining din daga karfe 11:00am Dan haka wannaj darasin namu zai … Read more