Gidauniyar New Incentives Ta Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata Masu Takardun Secondary,Diploma,NCE,HND,BSc,BEd,BA,MSc da Ph.D

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Shirin New Incentives wani shiri ne mai muhimmanci da ke tallafa wa mabukata, musamman don kare lafiyar yara da inganta jin dadin al’umma. Shirin na bayar da rigakafi ga kananan yara tare da bayar da gudunmawa wajen fuskantar kalubalen rayuwa na yau da kullum. … Read more

Apply Now: Join the 2025 SMEDAN GROWHer Accelerator Program for Nigerian Women Entrepreneurs!

SMEDAN presents the GROWHer Accelerator Program, an empowering initiative for ambitious women entrepreneurs in Nigeria. This program is designed to help women-led businesses scale, explore new markets, and secure funding. GROWHer provides participants with essential tools, expert mentorship, and valuable opportunities for long-term success. Why Join? Who can participate in the SMEDAN GROWHer Accelerator Program … Read more

Kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd Zasu Dauki Masu Secondary School Aiki Albashi 50,000

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Masu secondary school ga dama ta samu kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd zasu dauki ma’aikata tare da basu albashin Naira 50,000 a duk wata. Eden Solutions & Resources Ltd kamfani ne mai sarrafa albarkatun ɗan adam wanda ke samarwa abokin cinikinsa mafi kyawun … Read more