Sabon Shirin Da Za a Koyawa Matasa Ilimin Aikin Noma Da Kiwo Na Zamani Tare Da Basu 73K A Duk Karshen Wata
Wanna shiri na Soilless Farm Lab wanda za’A koyawa matasa ilimin aikin noma da kiyo domin dogoro da kai MasterCard Foundation ita zata dau nauyin koyawa matasa wanna ilimi akwai wajan kwana (Accomodations) da abinci kuma duk kyauta ne sanna za’A dinga baka dubu 73k duk karshan wata har na tsawon wata uku. Yanzu haka … Read more