NNPC Ta Bude Shafin Ta Domin Daukan Sabin Ma’aikata Na 2024
Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Hukumar ma’aikatar matatan man fetur ta Nijeriya NNPC ta tabbatar da bude manhajar neman daukar aiki a hukumar ta hanyar cikewa a intanet Kamar yadda aka saba hukumar NNPC na bude shafi a kowane lokaci idan suna neman ma’aikata, a yanzu haka … Read more