Muhimmancin Yiwa Sana’arka Ko Kamfaninka Register Na CAC
Rajista Sunan Kasuwanci tare da Hukumar Harkokin Kasuwanci (CAC) tana da mutukar mahimmanci bisa dalilai da yawa:👇 A taÆ™aice, Rajista Sunan Kasuwanci tare da CAC yana da mahimmanci don kariyar doka, ainihin kasuwanci, sahihanci, samun dama, alama, da warware takaddama.Mataki ne mai mahimmanci don kafawa da haÉ“aka kasuwanci mai nasara. Saboda haka muna ba da … Read more