YADDA ZA,A KARE KAI DAGA CIWON SANYI

  • TSAFTA TSAFTA TSAFTA
  • itace aba ta farko dazan fara fada kula da jiki yanda ya kamata
  • Aske gashin gaba
  • Tsaftace gaba sosai sbd shi wajen nan baya bukatar bakin abubuwa akula sosai idan za,a kama ruwa a wanke hannu sosai kafin asa a wajen

A KIYAYE TSARKI DA RUWAN SANYI
AKIYAYE CUSA HANNU A GABA ma,ana Dan
TSAFTACE PANTS
KULA DA JIKI SANDA AKE period da bayan angama
yin tsarki bayan gama sex da maigida

Leave a Comment