Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTN

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kuna cikin koshin lafiya. Shin kana da cikin wanda mtn suna rufe masa layi? Kamar yadda kuka sani kamfanin mtn suna toshe layikan mutane musamman wadanda basu hada layin su da nin number tasu ta ainihiba,  mafi akasarin sim din da suke rufewa shine wanda nin ya sauka … Read more