Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY dake kano Gyadi-Gyadi zata dauki sabbin malamai
Jerin subject din da zata dauki malaman
- ARABIC
- ISLAMIC STUDIES
- ENGLISH LANGUAGE
- MATHS
Matakin karatun da ake bukata:
- BA (ED)/
- BA,
- BSC(ED
- NCE
- HIGHER ISLAMIC STUDIES CERTICATE
Yadda zaka nemi aikin
Domin Neman Aikin Danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a