Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kowa yana lafiya.
Kamfanin samar da kayan masarufi na Herbal Goodness yana neman sabin ma’aikata wanda zasuyi aiki a karkashinsa tare da basu albashin N250,000 zuwa N300,000 a duk wata
Wannan kungiya ta Herbal Goodness suna neman ma’aikata a bangaren Account & Financial Analyst tare da asusun ajiyar kuɗi da ƙwarewar bayanai don yin tasiri a kasuwancin girma. Muhimmin abin da ake buƙata shine samar da rahotanni masu ma’ana don sabunta gudanarwa da yanke shawara.
Masu bukatar wannan Aikin A danna Apply Now dake kasa