Polaris Bank Zata Gabatar Da Shirinta Na Horar Da Matasa Aiki Sannan Bayan Sun Gama Ta Daukesu Aiki 2024

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da take zuwar muku a sannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Polaris Bank Limited yana daya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kudi a Najeriya. Babban Banki Mai Muhimmanci (SIB) ya himmatu wajen inganta jin daɗin abokin ciniki … Read more

Kamfanin JV Management Consulting Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 50,000 Zuwa 100,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannummu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com JV Management Consulting babban kamfani ne mai ba da shawara na Gudanar da Albarkatun Dan Adam tare da ƙwarewa a cikin ƙirƙira Manufofin, Ma’aikata, Horarwa, Tallafin … Read more

Kamfanin Samar Da Kayan Aikin Injuna Na HMD Nigeria Zata Dauki Sabbin Ma’aikata:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannummu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com HMD Nigeria (Heavy Machinery Dealership Ltd.) shine babban mai samar da injuna da kayan aiki wanda ke cikin cibiyar sadarwa mai ƙarfi ta HMD Africa ya … Read more

Kamfanin Recore Limited Zasu Dauki Direbobi Aiki Albashi 50,000 Zuwa 100,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannummu da sake saduwa daku a wani sabon shirin da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Recore Limited kamfani ne na Najeriya gabaɗaya wanda aka haɗa a cikin Disamba 2003. Mu cikakken kamfani ne na albarkatun ɗan adam wanda aka haɗa a cikin … Read more

An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth4everyonee

Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Kamfanin eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniyar kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafıya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu … Read more

EXUS Pharmaceutical Nig. Ltd Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 50,000 Zuwa 100,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Bayanin Aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Ga masu sha’awar wannan aikin saisu tura da CV ɗin su da hoton fasfo wanda suka daukwshi a kwanan na … Read more

Masu Secondary, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D An Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata A Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafı domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafı ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

Hukumar Kiwon Lafiya Zata Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 200,000 Zuwa 300,000 A Wata

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Nauyin Aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Idan kana sha’awar isar da kulawa ta musamman kuma kana shirye don ba da gudummawa ga nasarar sabon asibitin mu, saika aiko da wasikar ka zuwa candicenmah@oneandonly.com.ng Allah yabada … Read more