The Sexy Boss Hausa Novel!

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafin namu mai albarka na arewamusix.com
THE SEXXY BOSS
Tun da Umaima ta juya taji ko ina shiru kaman bil adama basuyi marurin su a cikin gidan ba ya sata komawa can Æ™urya tana hayewa wani Abu kaman Lift yana sama da ita ,ta nufi Bedroom É—in ta kai tsaye . Bin ko ina tayi na Bedroom É—in da kallo ,a hankali take tuna Rayuwa da abubuwa da dama da suka shuÉ—ewa a shekaru Uku baya , Ƙwallah ne ya ciko Æ™warmin idanun ta , Wanda A hankali tasa ka dogayen yatsun ta tana É—auke hawayen dake gangarowa zuwa kuncin ta . Naga Rayuwa .! Wannan ne kalman da ta furta tana rintse idanun ta. Kusan mintuna Uku tana a tsaye a wurin bata motsa ba . Numfasawa tayi a hankali tana furta Kalmar Alhamdulillah , Kana ta fara motsa Æ™afafuwan tare da nufar Ƙayataccen Gadon nata …a sanyaye kamar mara kuzari ta zauna a saman bed É—in ,sam ta kasa motsa jikin ta yanda ya kamata , Niko Maman teddy nace tun yanzu ? Ba’a shiga wurin aikin daga ciki ba? Domin kuwa Ƴar mutan Katsinawa ta shirya ta gam gam ciki da waje ..kun san dai wa zance RAMSY HERBAL CENTER ,don itama gudun muwaar ta ta kawo gari ya gari , ina amarya da Uwar gida ,kai har da zawarawa masu shirin Amarcewa maza sambada mata kira ta wannan Numbobin…. don kema kisa Oga nishaÉ—i ,kiga ya tafi Office tun Fitar shi fuskar shi a fara’a haka zai dawo fuska sake ,yo Hajiya ai haka ake so , Kinji HaÉ—in RAMSY.
Ko mawa Umaima tayi tana sada kan ta da fillo tana ƙwantawa da kan ta a hankali , ji tayi gaba ɗaya jikin ta na mata sanyi , yau rana ta farko da ta tuno da Mahaifiyar ta bayan Umma , Allah yajiƙan ki Umma yasa kina kyakykywar Maƙwanci . Abun da ta furta kenan tana ƙara lumshe idanun ta kaman mai barci.
Kaiwa da komowa Hajiya Turai take yi cike da farin ciki , Abun da ta daÉ—e tana so yau Allah ya cika mata burin ta . Umair Sunan da ta ambata kenan tana sakin wani makirin dariya . Ƙara sa idanun ta tayi tana duban wayar da ta gama yanzu da Hajiya Kubra Aminiyar ta ,kuma ma’aikaciyar bin cike ta gomnati , Wanda a yanzu take sanar mawa da Hajiya Turai sun samu yardar kama Umair a saladin Suna tuhumar sa ga arziÆ™in sa a karo na biyu . Wani irin bushewa da Dariya Hajiya Turai tayi ,kamin ta tsagaita tana cewa ” Abun yayi dai dai , kai waye Umair? Me ka taka?? Da har akan Bikin ka da ba kowa yasani ba ,zaka yi rabon zunzurutan kuÉ—i kowa ya zo maula Æ™aramin kuÉ—i shine 50k , waya ce maka ana yin haka a gida Nigeria tuni gomnati bata sa An kame ka ba?? Wannan shine KaÉ—an daga hukuncin ka gare Ni yanzu wasan zata fara .! Zaka ga jami’an EFCC babu zato babu tsammani , takardar daga sama ne ,idan aka fara tuhumar ka ,zaka yi tsawon watanni koma shekaru a hannun gomnati , daga nan zan yi aikin duk yanda nake so . Ƙara sakin wani Dariya Hajiya Turai tayi kana ta juya gyefen ta ,tana É—aukar Wayar ta tare da kirar Numbern Umaima.
Tana daga ƙwancen ne taji Wayar ta na e ,wanda a hankali tasa hannun ta tana duba mai kirar , kamin ta ɗau ki kirar ne taji motsin shi shigowan sa , wanda tun kan ya ƙarako inda take ƙamshin turaren sa ya gama mamaye ilahirin Wurin. A hankali ta ƙare ware idanun ta tana watsa su zuwa inda take jiyo takon sa .
Gigif ta miÆ™e tamkar mai tsoron sa , murmushi ya sakar mata tare da zuba mata lulun idanun sa mai Æ™ara rikitar da matan da ya saba yaudara , hushiryar sa na bayyana , ÆŠan sakin jiki tayi tare da sauke hannayen ta. Gaban ta ya Æ™ariko yana takowa zuwa inda take tsaye. Shiru Umaima tayi jikin ta kawai taji ya hau rawa kar kar karrr , yau ne taga ya rikeÉ—e mata ya koma mata Cikakken SEXXY BOSS Kaman a da baya yanda ta san shi . Huuuuuuu taji ya hura mata iskar bakin sa . Saurin sakin ajiyar zuciya tayi tana É—ago da idanun ta tare da kallon fuskar sa da siririn saje ya kyewaye . Tunanin mene kike yi??. Ammmm….. Ammm ..Kame kame ta tsaya yi masa , wannan yasa shi fahimtar Wayar ta dake ringing taÆ™i É—agawa . Matsowa Taga yayi daf da ita kaman zai shige mata duka , fuskar sa yasa yana yi kaman zai haÉ—a da nata , gani tayi bakin sa ya motsa kaman yana furta” Alhmdllh , Allah yau ya bani ke Umaima , amma yau zaki jure ma komai na , ba zaki mun kuka kaman a baya yanda kika saba mun ba?. Ya Æ™are maganan tare da sa hannun sa yana amsan wayar hannun nata . Ganin mai kirar yasa shi miÆ™a mata yana cewa ” Bari na watsa ruwa . Kasa basa amsa tayi har ya fice ,kana tayi saurin É—aga kirar ” Ke Wacce irin Shashasha ce?? Kina ina nake kira baki É—aga ba?. Cike da Rawar murya Umaima tace “Yi hakuri Momy yanzu ne ya matsa kusa dani shiyasa . Huuuumm Sauke numfashi tayi mai Æ™arfi kamin tace ” Umaima burin ki ya kusa cika , baki na da wanda kike so ba , Fahad ko?? To kar ki bari wani Abu ya shiga tsakanin ki da Umair ,domin daga gobe kun rabu har Abada , Gomnati na bin cike akan dukiyar sa da yake gadara da izza dashi , a gobe jami’an gomnati zasu taho har gida su kama shi . Wani irin bugawa Æ™irjin Umaima yayi da har sai da wayar ta kusa Æ™uÉ“ce ma hannun ta .
Hawaye ne ya fara zubo ma kuncin ta ,sam ta kasa daure mawa zuciyar ta , cikin wani irin hasalalliyar murya ta fara cewa ” Mom Wai me Ya Umair yayi maki ne? Momy ina Son miji na , bazan bari wani Abu ya same shi ba,bani da wanda nake so Sama dashi ,kuma Allah ya bani kike Æ™oÆ™arin raba mu?? , Momy yau yanzu zan faÉ—a masa komai don ya tsira daga tarkon ku , a yau ya bar gidan ,in da hali ma Æ™asar baki É—aya . Kamin ta jira na bakin Hajiya Turai da ta mutu tsaye da mamaki ta datse kirar .
Juyawa tayi tana wurgi da wayar gyefe dai dai Umair na shigowa , saurin nufar sa tayi zata yi masa magana ne taji yasa hannun sa yana rungume ta jikin shi , Wani irin shockkkk taji jin fatar jikin ta a manne da nashi . Don ko lura bata yi da babu riga a jikin sa ba sai da sumar ƙirjin shi ya goga jikin ta . Saurin kallon sa tayi tana shirin masa magana taji ya haɗe bakin ta da nashi , yana wani irin mata Kissing a Hankali mai mantar da ko wani damuwa da saka nishaɗi a zukatan masoya . Zare bakin sa yayi a hankali yana sa hannun sa ta ƙasan ƙugun ta tare da shafa Bayan ta har gaban ta , saurin matswa zata yi jin a daga tsaye yana shirin saka hannun shi cikin Skirt ɗin ta .
Ya Umair tsaya ka dakata.! Shiiiii Pls Umaima ki bari ko one round nayi sai na saurare ki ,bana jin komai only you are want now . Kamin ta kuma magana taji ya zage zif ɗin rigar ta yana fincika tare da ƙasa dashi ,duka hannayen sa yasa a kan nonuwan ta da suka bayyana , kaman mayunwacin zaki ya fara lagwida su yana matsasu tare da kaiiii…..!
Tofa kaka-kaka-kaka ko yaya zata kaya , masoya wanda ba’a fara da kuba kar ku sake aÆ™are tafiyar babu ku …
Ku biyomu domin samun cigaba.