Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cika Shirin Horar Da Matasa Na (SUPA)

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Nasan da yawanku Kuncike Wannan program din, Kuma koda Kun Manta ganin daya daga cikin hoton da yake kasa zaisa kutina. Da Yawan Mutane Wadanda suka cike a baya an tura musu sako domin zuwa screening Kowacce Jiha an kasata uku zuwa sama ya … Read more