Moniepoint Zai Dauki Ma’aikata A Bauchi,Borno,Delta,Edo,Gombe,Kebbi,Rivers,Sokoto,Taraba,Yobe,Zamfara

Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lafiya.

Bankin moniepoint zai dauki sabin ma’aikata a bangaren Customers Success, zai dauki ma’aikatan ne garuruwa kamar haka:

  • Bauchi
  • Borno
  • Delta
  • Edo
  • Gombe
  • Kebbi
  • Rivers
  • Sokoto
  • Taraba
  • Yobe
  • Zamfara

Moniepoint Inc.  babban kamfani ne na fasaha na kuÉ—i wanda ke ba da dandamali maras matsala ga ‘yan kasuwa, ma’aikatansu da abokan cinikinsu, don karÉ“ar kuÉ—i ta hanyar lambobi, karÉ“ar Æ™ira da samun damar kayan aikin sarrafa kasuwanci waÉ—anda ke ba su damar haÉ“aka cikin sauÆ™i.

Yadda zaku nemi aikin

Domin neman aikin ku danna Apply now dake kasa idan ya bude zakuga jerin aiyukan saiku shiga ku tsabi wanda kukso na garinku ko wanda yafi sauki a gareku.

Apply Now

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button