Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lafiya.
Bankin moniepoint zai dauki sabin ma’aikata a bangaren Customers Success, zai dauki ma’aikatan ne garuruwa kamar haka:
- Bauchi
- Borno
- Delta
- Edo
- Gombe
- Kebbi
- Rivers
- Sokoto
- Taraba
- Yobe
- Zamfara
Moniepoint Inc. babban kamfani ne na fasaha na kuɗi wanda ke ba da dandamali maras matsala ga ‘yan kasuwa, ma’aikatansu da abokan cinikinsu, don karɓar kuɗi ta hanyar lambobi, karɓar ƙira da samun damar kayan aikin sarrafa kasuwanci waɗanda ke ba su damar haɓaka cikin sauƙi.
Yadda zaku nemi aikin
Domin neman aikin ku danna Apply now dake kasa idan ya bude zakuga jerin aiyukan saiku shiga ku tsabi wanda kukso na garinku ko wanda yafi sauki a gareku.