Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ma’aikatar jirage masu zaman kansu ta United Nigeria Airlines zata dauki sabin ma’aikata a jahohi kamar haka:
- Lagos
- Abuja
- Ebonyi
- Edo
- Kano
- Plateau
- Sokoto
- Oyo
- Ondo
- Borno
Marakin karatun da ake bukata:
- SSCE, NCE, OND
Bangaren da zata dauki ayyukan:
- Station Manager
- Office Assistant
- Baggage Handler
- Security Operativ
- Driver
- Customer Service
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin neman aikin aika CV dinka zuwa wannan email din: careers@flyunitednigeria.com saika sanya sunan aikin da kakeso a wajen subject na sakon.
Lokacin rufewa: 5th of September, 2023.
Allah ya bada sa’a