An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a Najeriya
Shirin RAPID (Rural Area Programme on Investment for Development) wani shiri ne na musamman da Bankin Masana’antu na Najeriya (BoI) ya kaddamar, domin tallafa wa ci gaban yankunan karkara da kuma marasa karfi a fadin kasar. Manufar wannan shiri ita ce karfafa tattalin arzikin yankunan da ba su da cikakken damar samun jari ko damar … Read more