Kungiyar NTEEP Zata Horar Da Matasa Yan Kasuwa Tare Da Basu Talafin Kayan Aiki Na Zamani
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Wannan kungiya mai suna a sama NTEEP wato: (Nomfro Technologies’ Entrepreneurship Empowerment Project) sun shirya bayar da horo wa yan kasuwa wanda suke fadin africa, domin basu horo na zamani akan kasuwancinsu tare da samun wakilai wanda suka kware a bangaren ayyukanku … Read more