Kamfanin Saka Hannun Jari Na Golden Oil Industries Limited Suna Neman Ma’aikata
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com An kafa kamfanin Golden Oil Industries Limited a Najeriya a ranar 8 ga Satumba 1988. Kamfanin Golden Oil Industries Limited ya yi fice a masana’antar mai … Read more