Babban Kungiyar Nan Mai Zaman Kanta Ga Yara Mabukata Wato (Save The Children Nigerian) Zata Dauki Sabbin Ma’aikata A bangaren Tsaro A Nijeriya:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu a wannan shafi namu mai albarka na Arewamusix.com Save the Children ita ce babbar kungiya mai zaman kanta ga yara mabukata, tare da shirye-shirye a cikin kasashe sama da 120. Muna ceton rayukan yara. Muna fafutukar kwato musu … Read more