An Bude Shafin Cike Tallafin Na Shirin Green Youth Upskilling Program (GYUP)
Menene Shirin GYUP?Shirin GYUP wani shiri ne na musamman da Oando Foundation tare da haɗin gwiwar NCIC suka ƙirƙira, domin taimaka wa matasa ‘yan Najeriya samun horo da dama a fannin tattalin arzikin kore (green economy). Yayin da duniya ke fama da matsalolin sauyin yanayi, wannan shirin yana nufin bai wa matasa ƙwarewar zamani da … Read more